Masar, Mohamed Salah mai shekara 32 ya shirya tsaf domin tsawaita kantiraginsa a Liverpool bayan shafe watanni ana jita-jita.