Japan ta zama ƙasa ta farko da ta samu gurbi a gasar Kofin Duniya ta 2026 bayan doke Bahrain 2-0 a wasan neman gurbi da suka buga a Saltama. Ɗanwasan Crystal Palace Daichi Kamada da na Real ...
ÆŠaya daga mamallakan Manchester United, Sir Jim Ratcliffe ya ce zai bar Æ™ungiyar idan aka ci gaba da zaginsa, kan yadda ake gunanar da ita. Mai shekara 72 ya mallaki hannun jarin £1.3bn wato ...